Contact Information

Nun Street Maitama Abuja

We Are Available 24/ 7. Call Now.
Hausa

Apply: Hukumar (NITDA) Za Ta Ba Da Horar Ga Ƴan Nageriya Mutum (Miliyan Ɗaya 1)

Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), ta ƙarƙashin cibiyar ƙere-ƙeren na’urorin zamani, “National Center for Artificial Intelligence & Robotics,” (NCAIR), za ta ba

Hausa

Gwamnatin Tarayya Ta Bude Sabon Shafin Tallafin Project T-MAX.

Ayau satumba 2022 yanar gizon jihar gombe ta fara aiki shirin t-Max tsarin fasaha ne, Ilimin sana’a da horarwa (TVET) wanda aka ƙera don baiwa

Hausa

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya Mai Taken Nigerian Electricity Regulatory Commission (“NERC”) Ta Fara Tura Sako Ga Wadanda Sukayi Nasara Domin Daukar Jarabawa

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya, kungiya ce mai zaman kanta, wadda dokar sake fasalin bangaren wutar lantarki ta shekarar 2005 ta kafa domin

Hausa

Shirin mu na fitar da ‘Yan Nageriya mutun milyan dari 100m daga Kangin talauci zai tabbata -Inji Gwamnatin Buhari.

Gwamnatin Najeriya ta ce shirin fitar da ‘yan kasar miliyan 100 daga kangin talauci nan da shekara ta 2030 zai iya samuwa idan masu ruwa

Hausa

CBN ya rabawa Matasa mutum sama da dubu bakwai naira Biliyan biyu da digo hudu (2.04b) a karkashin tsarin NYIF.

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce an raba jimillar kudi N2.04 biliyan ga masu cin gajiyar 7,075 a karkashin Asusun Ba da Jarin Matasa na

Hausa

Gwamnatin Tarayya ta samu dala bliliyan 25.37 daga man fetur da iskar gas cikin watanni 5 kacal – CBN

Gwamnatin tarayya ta samu jimillar dalar Amurka biliyan 25.37 daga fitar da danyen mai da iskar gas a cikin watanni biyar na farkon wannan shekarar,

Hausa

An Saki Sakamakon Jarrabawar Science and Technical Kano 2022

Ɗalibai daga ko wanne  ɓangare na jihar kano sun gudnar da jarrabawar ta makarantar Science and Technical Kano ta shekarar 2022 tun watannin baya, inda

Hausa

Mun shirya tsaf domin kawar da talauci a tsakanin ‘yan Najeriya – Minista Sadiya

Ministar Agaji da Jinkai da Bala’i da Ci gaban Jama’a Hajiya Sadiya Umar Farouq ta jaddada aniyar gwamnatin tarayya na ganin an kawar da talauci

Hausa

Npower Batch C Stream 2 ga Wata Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Npower

Npower Batch C Stream 2 ga Wata Muhimmiyar Sanarwa Daga Hukumar Npower Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na

Hausa

NG Cares Sun Fara Tura Muhimmin Sako Zuwa ga Jahar ‘yan TARABA, SOKOTO, ZAMFARA da KATSINA

Ana ci gaba da tura sako ga wadanda suke wadannan jahohin TARABA SOKOTO ZAMFARA KATSINA kada katsaya jiran sai an turo maka sako kashiga ka