Hausa
-
Kamfanin MTN Ya Bude Tallafin Karatu Na Kuɗi N200,000.00 a Kowace Shekara
Kamfanin MTN a ƙarƙashin Program dinsu na MTN Science And Technology Scholarship sun sake fitar da sanarwar bayar da Scholarship…
Read More » -
An gurfanar da miji bisa cizon leɓen mai-ɗakin sa
Wani magidanci mai shekaru 40, Ayodeji Abayomi, a yau Alhamis a ka gurfanar da shi a wata kotun majistare da…
Read More » -
An ga watan Sallah a Saudiyya
Hukumomin Saudiyya sun sanar da ganin watan Shawwal na sallah a ranar Alhamis 20 ga watan Afrilun 2023. An ga…
Read More » -
Hukumar Kidaya Ta Fitar Da Sunanyen Mutanen Da Zasu Jagoranci Horar Da Mutane aikin Kidaya
Hukumar kidaya ta kasa a Jihar Jigawa ta fitar da sunayen mutanan da zasu jagorancin horar da mutane a dukkan…
Read More » -
Yadda Kano State Governemnt ta shirya bada Tallafin Scholarship ga Dukkan Daliban Jihar Kano 2023
Zababben gwabnan jahar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya bada umarnin cigaba da biyan tallafin karatu daga ranar lahadi 5…
Read More » -
Muna bawa mutune milyan daya da dubu dari tara 1.9m dubu biyar-biyar N5,000 kowanne wata -Cewar ministar Jinkai sadiya Umar Farouk
A jiya ne gwamnatin tarayya ta bayyana cewa a halin yanzu marasa galihu 1,940,004 ne ke karbar kyautar kudi N5,000…
Read More » -
DA DUMI-DUMI: Majalisar Ƙoli ta goyi bayan manufar sake fasalin Naira
Taron Majalisar Ƙoli ta Ƙasa, dokkasar wanda shugaban kasa Muhammadu Buhari ya jagoranta a yau Juma’a, ya bayar da goyon…
Read More » -
YANZU-YANZU: IPMAN ta umarci mambobinta da su rufe gidajen mai
YANZU-YANZU: IPMAN ta umarci mambobinta da su rufe gidajen mai Kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta ƙasa, IPMAN,…
Read More » -
Apply: Hukumar (NITDA) Za Ta Ba Da Horar Ga Ƴan Nageriya Mutum (Miliyan Ɗaya 1)
Hukumar bunƙasa fasahar sadarwar zamani ta ƙasa, (NITDA), ta ƙarƙashin cibiyar ƙere-ƙeren na’urorin zamani, “National Center for Artificial Intelligence &…
Read More » -
Kashi 60 na daliban da rubuta NECO ne suka ci jarrabawa
Dalibai sama da 700,000 ne suka ci jarrabawar kammala sakandire ta 2022 wadda Hukumar Tsara Jarrabawa ta Kasa NECO. Gidan…
Read More »