Hausa

Ganduje Ya Bada Cikakken Bayanin Yadda Naira Miliyan 6.8 Da ake zargin Goggon Biri ta Hadiye a Gidan Zoo na Kano

Tsohon Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya bayyana cewa bacewar Naira Miliyan 6.8 a gidan namun dajin da ke Kano wanda wata Goggo Biri ta hadiye ba kamar yadda wasu ke yadawa bane.

Tsohon Gwamnan Ganduje wanda ya zanta da manema labarai jim kadan bayan ganawarsa da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari a ranar Talata 18, ga wayan Yuni 2019, ya ce har yanzu ana ci gaba da gudanar da bincike na Musamman kan, aika-aikar da Goggon birnin tayi, inda ya bayyana cewan lallai Goggon ta bayyana a wajen ne tayi amfani da dukkan Ƙarfin ta domin ganin ta dauke wannan kudin.

Ya kara da cewa, an dai yi nasara kame ta, kuma bayan kammala binciken, za a bayyana dalilan da suka sa aka ajiye kudaden a gidan namun dajin tun farko, da kuma abunda ya faru.

Credit: #DailyTrueHausa Facebook page.

Related Articles

Back to top button

Adblock Detected

Please consider supporting us by disabling your ad blocker