Hausa
Kamfanin MTN Ya Bude Tallafin Karatu Na Kuɗi N200,000.00 a Kowace Shekara
Kamfanin MTN Ya Bude Tallafin Karatu Na Kuɗi N200,000.00 a Kowace Shekara

Kamfanin MTN a ƙarƙashin Program dinsu na MTN Science And Technology Scholarship sun sake fitar da sanarwar bayar da Scholarship ga ɗaliban Science and Technology..
Idan dai kana karatu a Jami’a, Polytechnics ko Institute Of Education zaka iya cike wannan Form idan Allah yaci dakai shikenan sai kaga kasamu, waɗanda kawai suke karatu a Higher Institutions ne sukeda wannan damar.
Yanzu wani yace min Abokansa sun samu amma shima haryanzu ya cike sau adadi da yawa bai samu ba.