Contact Information

Nun Street Maitama Abuja

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Hukumar kidaya ta kasa a Jihar Jigawa ta fitar da sunayen mutanan da zasu jagorancin horar da mutane a dukkan Ƙananan hukumomi fake jihar domin jagorantar horar da ma’ikatan ta na wucin gadi na aikin Kidaya na shekara 2023.

ma’aikatan wucin gadin da za a dauka sun hadar da masu bada horo a matakin jiha da Jami’an kula da aikin da masu bada horo a cibiyoyin da hukumar ta samar da sauran Jami’an gudanar da aikin kidayar.

Share:

administrator