Haka zalika zaaci gabada biyan tallafin ranar litinin 6 ga watan maris ga daliban kananan hukumomin Rano, kura, Tudunwada da sumaila.
Sai kuma daliban masarautar kano ranar talata da laraba 7/8 ga watan maris inda za’a biya daliban karamar hukumar
Tarauni da Kumbotso a makarantar Sa’adatu Rimi University of Education. Kumbotso
Nasarawa da Fagge a makarantar kasceps data take hanyar airport Road.
Gwale da Kano municipal a Kwalegin legal dake gadon kaya
sai Ungogo da Dala wanda zaa biyasu a jami’ar Yusuf Maitama sule (new site)
SAKO daga kwamitin tantancewa da bada tallafin karatu na scholarship na gwannatin jahar Kano Karkashin Jagorancin Hon Commissioner Dr Mariya Mahmoud Bunkure.
Office of the president
National Association Of Kano State Students
NAKSS YUMSUK