Jobs
Apply: Application For National Directorate of Employment

Shirin National Directorate of Employment wanda aka fi sani da (NDE) Masu bada tallafin 30k har na tsawon wata uku (3) sun sake bude Portal din su.
Domin shiga wannan shiri na gwanmatin tarayya sai a ziyarci wannan link domin cikewa. Domin samun damar cikewa sai a ziyarci wannan shafi da daddare ko da safe domin da rana baya tafiya a sakamakon cinkoson mutane
Domin cikewa sai a ziyarci wannan link:
Abubuwan da ake bukata (Requirements):
Name
Phone number
NIN/NIMC
State
Local Govt.
Skills.
Sai ka danna SUBMIT.
Note: portal din yanada nauyi sosai, ba ko wacce waya ko browser ke buɗe wa ba, sai mai ƙarfi!