Contact Information

Digital Innovation Centre (DIC)

We Are Available 24/ 7. Call Now.

Ana ci gaba da tura sako ga wadanda suke wadannan jahohin

TARABA

SOKOTO

ZAMFARA

KATSINA

kada katsaya jiran sai an turo maka sako kashiga ka bincika da kanka

Ga link nan da zaka iya bincikawa

SOKOTO STATE

https://cares.plax.ng/vetting/49/10°

ZAMFARA STATE

https://cares.plax.ng/vetting/15/10

KATSINA STATE

https://cares.plax.ng/vetting/43/10

TARABA STATE

https://cares.plax.ng/vetting/18/10

KANA danna link din state dinka zai nuna maka wurin saka

phone Number

Saika sanya wacce kasan kayi register da ita indai anyi NOMINATED dinka to zata wuce in kuma kaga ta nuna maka jan rubutu to kada kadamu kaci gaba da jarabawa kullun saboda ana kan yi ne.

in yayi zata wuce zakaga bayananka da kayi register sun bayyana sai ka ci gaba da sanya sauran bayananka har kazo karshe.

Daga wannan sakon da ake turawa sai sakon karshe wanda daga shi za a neme wadannan abubuwan

Phone number

BVN number

Account number

Bank Name

CAC ko

SMEDAN

Share:

administrator