School
Application Form: Certificate in Islamic Marriage (A Semester Course Through Open & Distance Learning)

Domin kara samar da ilimin addini hadi dana zamani, Center for Diploma and Certificates ta bude kwas na musamman akan ilimin sanin Aure a Musulunci. Wannan kwas zai kasance a online ta tsarin karatu tafi-da-gidanka ga duk mai bukata.
Mu sani wannan karatu kowa zai iya applying.
Application link a kasa